SMEDAN-WEMA CAPACITY BUILDING
Online ne da akabude domin Tallafawa Yan Nigeria masu kananun Sanaa.
Amma Dole Sai mutum yanada SMEDAN Certificate.
Idan kasaka wata number wacce ba SMEDAN Certificate number dinka ba awajen to kacike aikin banza.
Ana bukatar idan zakasaka phone number dinka yazama kasaka wacce kayi NIN NUMBER d ita.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKE ONLINE DIN.
NAME
EMAIL
PHONE NUMBER
MARITAL STATUS
STATE
LOCAL GOVERNMENT
QUALIFICATION
SMEDAN NUMBER
NIN NUMBER
BUSINESS NAME
DO YOU HAVE A CAC OR SMEDEN certificate.
BUSINESS SECTOR
Note: Dole Sai da lambar da kayi katin Dan kasa da ita saboda zasu turo OTP ta layin.
Wadanda zasu iya cikewa ga link dinnan